News

Saurari Wakar cin Mutuncin Da Naziru Sarkin Waka Ya Yiwa Bola Tinubu Bayan ya yiwa atiku abubakar waka..

Saurari sabuwar wakar da Naziru Sarkin Waka ya yiwa Tinubu ta cin mutunci kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wannan wakar.

Kamar yadda ka sani dai Naziru Sarkin Waka ya kasance Baya goyan bayan Tinubu domin yafi son atiku abubakar ya Zama shugaban kasa.

Idan baza ka manta ba Naziru Sarkin Waka ya yiwa atiku abubakar waka kamar yadda ka sani wannan wakar tayi matukar daukaka a duniya.

Sa kuma a yanzu haka muke Samun labarin cewa Naziru Sarkin Waka zai sake wata sabuwar wakar sa wacce ya yiwa Tinubu tacen mutunci kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran wannan wakar.

Naziru Sarkin Waka ya kasance a yanzu haka yana goyan bayan atiku abubakar kuma a yanzu haka yace shi zai zaba a matsayin shugaban kasar nageria.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button