News

Na Tsayar Da Wanda Zai Zama Matemakina A NNPP Kwankwaso Yayi Magana Ya Fadi wanda Zai Zama matemakin sa..

Na bayar da Sunan wanda zai zana matemakin a jam’iyar NNPP yanzu Yanzu rabi’u musa kwankwaso ya yi magana.

A yanzu haka gidan bbc hausa suka tattauna da Kwankwaso kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan hirar da akayi dashi.

Mutane da yawa Sunji dadin wannan hirar da akayi da kwankwaso Inda kuma wasu daga cikin jam’iyar APC Basuji dadin wannan maganar da kwankwaso yayi ba.

A yanzu haka masoyan kwankwaso Suna saka ran cewa shine zai Zama shugaban kasa a Nigeria domin babu wanda yafi da cewa ya Zama shugaban kasa a Nigeria kamar kwankwaso.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button