News

Daga Gurin Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin baba Amarya da Ango sun bawa Mutane Mamaki.

An Fara shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba yau kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun ziyarci wajan shagalin Bikin.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa wannan auren na ummi rahab da Lilin baba za ayi Bikin daba a taba yin saba a masana’antar kannywood.

Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun ziyarci wajan shagalin Bikin kuma wasu daga cikin mawakan masana’antar kannywood kuma Sunje wajan.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda mawakan masana’antar kannywood suka waka da rawa a wajan kamar yadda mutane da yawa suna magana Akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button