News

Zargin da Akewa Hadiza gabon ya tabbata Yanzu Yanzu anyi Zaman Kotu tsakanin Hadiza gabon da Wani Matashi..

Innalillahi Hadiza gabon taje kotu bayan Zargin da ake mata nacewa ta cin yewa Wani kudi Akan tayi masa al’kawarin zata aureshi.

Kamar yadda a yanzu haka an Fara Zaman Kotu Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin zuwan Hadiza gabon kotun domin babu wanda ya taba tinanin cewa zataje.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaga yadda hadixa gabon ta Ziyarci Zaman Kotu domin babu wanda ya taba tinanin zata je a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda Hadiza Gabon ta Ziyarci Zaman Kotu Inda ta amsa Gayyatar da kotu tayi mata.

Inda a yanzu haka mutane da yawa Sunyi mamaki hakan a yanzu haka dai anan nan ana cigaba da Zaman Kotu Akan za a biwa wanda ya kawo kara hukunci.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button