News
Yanzu Yanzu An Kawo lefen Amarya Ummi Rahab kamar yadda za a Fara shagalin Bikin ta da Lilin baba..
Yanzu Yanzu an kai lefan ummi rahab za a Fara shagalin Bikin a yau kamar yadda a yanzu ummi rahab da Lilin baba Suna Gayyaci abokanan sana’arsu na masana’antar kannywood.
Kamar yadda ka sani dai a wannan satin da muke ciki a gudanar da shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba kamar yadda mutane da yawa a yanzu haka Suna farin ciki.
Ranar lahadi za a daura wannan auren na ummi rahab da Lilin baba kuma ta wallafa a shafin ta na instagram haka zalika shima Lilin baba ya Wallafa a shafin nasa.
A yanzu haka kowa yana farin ciki da wannan Auren da za ayi na ummi rahab da kuma Lilin baba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com