News

Shagalin Bikin Auren Ummi Rahab da Lilin baba an Fara shagalin acikin masana’antar kannywood…

Ummi Rahab ta Fara wallafa hotonan daurin auren ta da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka a wannan satin ake Bikin auren Ummi Rahab da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka ummi rahab ta Fara wallafa hotonan auren Ummi Rahab da Lilin baba.

Jaruman kannywood da yawa suna farin ciki da wannan Auren na ummi rahab da Lilin baba domin a yanzu haka kowa daga cikin masoyan Ummi Rahab Suna farin ciki da wannan Auren.

Wannan auren na ummi rahab da Lilin baba zai kasance za ayi Bikin daba a taba yin saba a masana’antar kannywood domin za’a sha gagarumin Biki.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button