Martanin Mr. 442 Zuwa Ga Duk Yan KannywoodMartanin Mr. 442 Zuwa Ga Duk Yan Kannywood

Martanin Mr. 442 Zuwa Ga Duk Tan Kannywood (Read It Here)

Wannan bayani yayitane sakamakon cecekuce da akeyi akan Abokiyar Aikinsa Wato Safara’u

Mawaki Mr 442 Yayi Zazzafar Martani Ga Yan KannyWood Kan Maganar Da Safara’u Take Cewa “Na Canja Gida” Na Canja Kala” Na Bar Sanar Wa Yan Wahala” Matashin Mawakin Dai Shine Ubangida Ga Wannan Mawakiyar Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da SAFAA.

Inda Ya Fito Ya Zama Garkuwa Ga Mawakiyar, Ya Bayyana Cewa Tunda SAFAA, Ta Nemi Sulhu Da Yan KannyWood Kuma Ta Basu Hakuru Amma Kuma Sunki Yarda Da Abin Da Ita, Kuma Sunki Amincewa Akan Ayi Sulhu Kam Maganar Da Take Fadi Akansu.

Yace Duk Matakin Da Zasu Dauka To Suje Su Dauka Shima Daga Karshe Ya Maimaita Wannan Baitin Nata Na Cewa “Ta Canja Gida” Ta Canja Kala” Tabar Sana’ar Wa Yan Wahala.

Safara’u tace kushirya akwai wata sabuwar wakarda zasu sake tare da Mr.442 Very Soon.

Ga Yadda Mawakin Ke Bayani Da Bakinsa. Ku saurara a Wannan bidiyon

 

Source

Upload Your Song


About Sarkiloaded 762 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*