News

Innalillahi An Maka Hadiza Gabon A Kotu Inda Ake Zargin ta Da Damfarar Wani Mutum Inda Tace Zata Aureshi..

innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un an mika Hadiza gabon a gaban kotu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki Akan wannan abun.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun Samu wannan labarin wasu kuma Basu San da wannan labarin ba domin ba tin yanzu ba aka Fara Watsa wannan labarin ba.

Wani mutumin ne ya fito yace Hadiza gabon ta cinye masa kudi tayi masa al’kawarin zata aureshi amma kuma a yanzu haka ta fada auren nashi.

Wannan Dalilin ne ya saka wannan mutumin ya miki Hadiza gabon a gaban kotu domin tabi masa hakkin da Akan Hadiza gabon domin taci masa kudi da yawa.

Mutane da yawa sunce wannan Mutumin ba gaskiya yake fada ba Hadiza gabon baza ta cinye masa kudi ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button