News

Haduwar Atiku Abubakar Da Naziru Sarkin Waka Bayan Yayi Masa Wakar APC saimun bata wuta..

Haduwar Naziru Sarkin Waka da atiku abubakar bayan yayi masa waka kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna mamakin wannan haduwar ta Naziru Sarkin Waka da kuma atiku abubakar.

A yanzu haka wannan Videon na Naziru Sarkin Waka da atiku ya girgiza matan kannywood kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda atiku abubakar ya yiwa Naziru Sarkin kyauta kuma wannan ba ita kadai bace wanna kyautar da ya bashi.

Mutane sunce dama Naziru Sarkin Waka dan atiku abubakar ya bashi kudi yayi domin wasu sunce maula take amma kuma shidai babu wanda yayi yiwa magana.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button