Bayyanar Bidiyon Safara’u Da 442 A hotel Suna abinda bai daceba ya Jawo masu Cece Kuce a kannywood..
Wani video Safara’u Kwana chasa’in a hotel ita da 442 Ya Jawo Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u kwana chasain ta koma sana’ar waka Inda a yanzu haka suka kafa Wata Kungiya domin su ringa yin waka.
Wannan Kungiyar Safara’u Kwana chasa’in ita kadai ce mace aciki domin Duk sauran mazane aciki Inda a yanzu haka Wani video su ya bayyana a hotel.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaga yadda Safara’u Kwana chasa’in suke abinda bai daceba domin a yanzu haka mutane da yawa sai korafi suke Akan wannan videon.
Jaruman kannywood da yawa sun fito sun Bawa Safara’u Kwana chasa’in shawara Akan ta fita daga cikin wannan Kungiyar domin zasu lalata mata Rayuwa.
Amma ita a yanzu haka bata da niyar fita daga cikin wannan Kungiyar kamar yada a yanzu haka tace babu abinda zaisa ta kuma harkar film.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka’ Digitalskil.com