News

Tirkashi” Rikici Ya Barke Tsakanin Naziru Sarkin Waka da Rarara Akan Wakar Jagaba Shine gaba..

Yanzu Yanzu Rikici Ya Barke Tsakanin Naziru Sarkin Waka da kuma Dauda Kahutu rarara Akan Wakar Jagaba Shine gaba.

Kamar yadda a yanzu haka Naziru Sarkin Waka ya yana jam’iyar PDP kuma yana goyan bayan atiku abubakar kamar yadda a yanzu haka yayi masa waka.

Dauda Kahutu rarara kuma yana jam’iyar APC kamar yadda a yanzu haka shima ya yiwa Bola Tinubu waka Jagaba Shine gaba.

A yanzu haka kuma mutane da yawa suna cewa wannan wakar da Dauda Kahutu rarara ya yiwa Bola Tinubu kalaman ciki Basu dace ba.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa ba zasu zabi Bola Tinubu ba matsayin shugaban kasar nageria ba domin Baya kishe talakawa.

A yanzu haka mutane da yawa sunce atiku abubakar zasu zaba a matsayin shugaban kasa domin yafi kishe talakawa Akan Bola Tinubu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button