News

PDP Atiku abubakar ya tsayar da matemakin shugaban kasa a jam’iyar PDP..

Zamu sana’r da mate matemakin shugaban kasa a PDP kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun jira suji wanene zai Zama matemakin shugaban kasa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna cewa a jam’iyar PDP wanene zai Zama matemakin shugaban kasa.

Domin har yanzu ba a sanar da wanda zai Zama matemakin shugaban kasa ba a Jam’iyar PDP hakane yasa a yanzu haka mutane da yawa suke so a sanar da wanda zai Zama.

Amma kuma har yanzu ba a sanar ba Kamar yadda a yanzu haka dai mutane da yawa Suna cewa atiku abubakar shine zai Zama shugaban kasa a Nigeria.

Domin jam’iyar APC baza ta kara mulki a Nigeria ba domin wannan mulkin da akayi Ansha wahala matuka domin babu abinda zai sa a kara zabar Wani a jam’iyar APC.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button