News

Ikon allah Kalli yadda wata Tsohuwa Me Shekara 80 Ta Haihu wannan labarin ya girgiza mutane..

Ikon Allah wata tsohuwa me shekara 80 ta Haihu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin ba a taba samun mutum mai irin wannan shekarun ta Haihu ba.

Babbar magana yanzu muke Samun Wani labari Akan cewa wata Tsohuwa me shekara 80 ta Haihu kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon ka kalla.

Wannan Video Yayi matukar Bawa mutane Mamaki domin babu Inda aka taba samun irin wannan labarin ace Tsohuwa ta Haihu kuma me shekara 80 a yanzu haka dai ga video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka gaji karin Bayani Akan abinda yake faruwa domin mutane da yawa suna cewa wannan labarin karyane amma kuma Basu san cewa da gaske bane.

Mutane da yawa sun girgiza da wannan labarin domin babu wanda ya taba ganin wata Tsohuwa ta Haihu amma kuma sai gashi wannan tsohowar ta Haihu.

A yanzu haka kowa yana magana wasu suce wannan labarin ba gaskiya bane wasu kuma suce wannan labarin gaskiya ne babu wata karya aciki.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button