News

ADUNIYA KASHI NA 62 ORIGINAL VIDEO

Aduniya kashi Na 62 kamar yadda a yanzu mutane da yawa Suna son su Kalli wannan shirin film din.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa a jiya laraba ba a dora wannan Shirin ba a Akan youtube channel din zinariya tv.

kamar yadda ka sani dai a yanzu haka a tsaya a kashe na 62 kamar yadda a yanzu haka kowa yana magana Akan cewa wannan Shirin na aduniya kuma a yanzu haka an saka adam a zango aciki.

A yanzu haka kowa yana cewa an kara inganta wannan Shirin Domin an kawo sababin jarumai acikin wannan Shirin ba aduniya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button