News

Yanzu Yanzu An Fara shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin baba Matan kannywood sun girgiza..

An Fara shagalin Bikin auren Lilin baba da ummi rahab kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna farin ciki da wannan labarin.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ana nan anfara shagalin Bikin ummi rahab da Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan aure.

Jaruman kannywood da yawa suna magana Akan cewa adam a zango ba zai ziyarci wajan shagalin Bikin ummi rahab ba da adam a zango.

Mutane da yawa a yanzu suna farin ciki da wannan Auren na ummi rahab da Lilin baba domin ana cewa za ayi Bikin daba a taba irinsa ba a masana’antar kannywood.

A yanzu haka dai wannan satin shine satin daza a daura auren Lilin baba da ummi rahab kuma kowa yana farin ciki da wannan Auren.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button