Tirkashi” Yanzu Manyan Malamai sun yiwa Rarara kaca kaca Akan Wakar Jagaba Shine gaba ta tunubu.
Tofah yanzu Yanzu mayan malam sun Fara yiwa Dauda Kahutu rarara magana Akan Wakar da ya yiwa Bola Tinubu ta Jagaba Shine gaba.
A yanzu haka dai manyan malamai sun yiwa Dauda Kahutu rarara magana Akan yadda ya Yiwa Bola Tinubu waka kamar yadda mutane da yawa sunyi korafi Akan wannan wakar da yayi.
Malamai a yanzu haka kamar irin su sheik Aminu Daurawa da kuma sauran malamai sun yiwa Dauda Kahutu rarara magana Akan wannan wakar kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka mutane da yawa Suna tambayar cewa Wai meyasa Dauda Kahutu rarara Baya kishen yan arewa.
Domin da yana kishen yan arewa babu abinda zaisa yayi wannan wakar domin Bola Tinubu bai daceba ya Zama shugaban kasa a Nigeria.
Wasu kuma Suna cewa babu laifi dan Bola Tinubu ya Zama shugaban kasa a Nigeria domin zai iya rike wannan kasar wasu kuma Suna cewa bazai iya ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka’ Digitalskil.com