News

Masha Allah Auren Lilin baba da ummi rahab ya tabbata kuma jaruman kannywood sun girgiza da auren..

Masha Allah auren Ummi Rahab Da Lilin baba ya girgiza matan kannywood kamar yadda ka sani dai a wannan satin Shene satin daurin auren Ummi Rahab.

Mutane da yawa a yanzu haka sun taya Lilin baba murna da farin ciki Akan wannan auren da zaiyi domin abin farin ciki ne kuma babu wanda yanzu bai san da wannan labarin ba.

A yanzu haka mutane da yawa Suna matukar farin ciki da wannan aure na Lilin baba da kuma ummi rahab domin za asha shagalin Bikin a masana’antar kannywood.

Kamar yadda ka sani dai Lilin baba ya kasance shahararan jarumi acikin masana’antar kannywood domin a yanzu haka babu wanda bai san dashi ba.

Kuma a yanzu haka ummi rahab tana gayyatar jaruman kannywood zuwa wajena daurin auren ta da Lilin baba muna fatan al’kairi Akan wannan aure.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button