News

Hausawa sun fara yiwa Rarara tofin Ala tsine Akan Wakar da ya yiwa Tinubu A Matsayin shugaban kasa…

Yanzu Yanzu talakawa sun Fara yiwa Dauda kahutu rarara tofin ala tsine Akan Wakar da ya yiwa Dauda Kahutu rarara kuma mutane da yawa Suna Fara magana akai Suna cewa bai kamata ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Dauda kahutu rarara ya yiwa Bola Tinubu waka Akan Zaben da yace na primary election.

A yanzu haka da mutane da yawa suka korafi Akan cewa Dauda kahutu rarara Baya kishe talakawa domin Duk wanda yake kishen talakawa babu wanda zai goyi bayan Bola Tinubu.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ka Kalli wannan Video kuma kaji yadda mutane sukace babau wanda zai zabe Bola Tinubu Akan wannan Zaben na shugaban Kasar Nigeria.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button