News

Tirkashi” kwankwaso yafi Atiku Da Tinubu Cancantar Zama shugaban kasar Nageria Domin Shine wanda zamu zabe..

To fah babbar magana yanzu haka mutane da yawa sun Fara Magana Akan cewa kasa wanda ya zabe atiku abubakar da kuma Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar.

Babu wanda yafi da cewa ya Zama shugaban kasa a Nigeria face rabi’u musa kwankwaso domin yafi kishe talakawa kuma sai yafi Bawa wannan kasar Tsaro.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane uku ne suke sun Zama shugaban kasa a Nigeria domin akwai wadan da suke cewa a zabe kwankwaso shine zaifi dacewa.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu kowa yana cewa kara a zabe kwankwaso a matsayin shugaban kasar nageria.

Domin sai yafi kishen ta Domin Bola Tinubu bashi da kishin wannan kasar koma Baya san musulmai karama atiku abubakar a Wani bangaran.

Duk mutanan nigeria a yanzu haka sunce rabi’u musa kwankwaso zasu zaba a matsayin shugaban kasar nageria domin yafi kowa adalci acikin su.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button