News

Bidiyon Umar M Shariff Da Ladi Cema Suna Soyayya Ya Girgiza Matan Kannywood da kuma masa..

Soyayya tsakanin umar m shariff da ladin cima jarumar masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Videon ku kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka umar m shariff ya kasance babban jarumi acikin masana’antar kannywood kuma mawaki a yanzu Wani Videon sa ya bayya a shafin tiktok.

Suna soyayya da wata Tsohuwar jarumar kannywood kamar yadda wannan Videon yayi matukar girgiza jaruman kannywood da matuka.

Kamar yadda dai a yanzu haka ka Kalli wannan Kasan cewa a yanzu haka babu wanda bai gane cewa umar m shariff Yana tsokanar ladi cema ba.

Amma kuma wasu a yanzu haka Suna cewa ai soyayya suke a tsakanin su kuma babu wanda bai Fadi hakaba domin idan baka Kalli wannan Video ba am barka a Baya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button