News

Bidiyon matar Ado Gwanja Maimuna ta Tafka abun kunya tabbijam gaskiya bai kamata..

Yanzu Yanzu matar Ado Gwanja Maimuna ta Tafka abun Mamaki kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku Wani video ku kalla.

kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Ado Gwanja ya saki Matarsa maimuna amma kuma babu wanda yasan Dalilin da yasa suka rabu da ita.

Idan bazaka manta ba mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ace ado gwanja ya saki Matarsa ba domin suna Zaman lafiya a tsakanin su sai kuma mutane suka Samu labarin cewa sun rabo a tsakanin su.

Inda a yanzu haka wannan Videon yayi ta yawu a social media kuma mutane da yawa Suna zagin mutane Akan wannan Videon data suke ya dawa domin bai kamata ba.

Idan bazaka manta ba ado gwanja yace ba Sakin matar sa yayi ba domin kawai wata matsala ce ta faru ta cikin gida Hakane yasa a yanzu haka mutane Suna tinanin zai dawo da ita.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button