Tirkashi atiku da kwankwaso na Shirin hada kai dan kifar da Tinubu a Zaben 2023 na shugaban Kasar Nigeria..
atiku abubakar da Rabi’u musa kwankwaso sun shirya don kayar da Bola Tinubu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.
A yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Bola Tinubu zasu zaba a matsayin shugaban kasar nageria amma kuma wasu suna cewa atiku abubakar zasu zaba.
Kamar yadda ka sani dai atiku abubakar da kwankwaso Suna jone duma a Kwanakin Baya kafin kwankwaso ya bude sabowar jam’iyar sa ta NNPP a jam’iyar PDP yake.
Sai kuma a yanzu haka Wani labari ya karade social media ana cewa atiku abubakar da kwankwaso zasu hade kanso suma domin su kayar da Bola Tinubu.
Mutane da yawa Sunyi mamaki wannan maganar da ake domin a yanzu haka kowa ya saka ran cewa Bola Tinubu shine zaici Zaben shugaban kasa a Nigeria.
Wannan maganar ba gaskiya bane domin a yanzu haka atiku abubakar yana jam’iyar PDP shi kuma kwankwaso yana jam’iyar NNPP Kaga babu ta yadda za ayi su hadu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com