News

Kalli Bidiyon yadda take rawar iskanci a Wakar Safara’u ta kwalelanka Inda a yanzu haka mutane da yawa…

Kalli yadda take rawar iskanci a wakar Safara’u kwana chasain ta kwalelanka kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi allah wadai da wannan Videon.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u kwana chasain ta saki wata sabuwar wakar ta mai Suna kwalelanka Inda a yanzu haka mutane da yawa suna ta hawa kan wakar.

Ita dai wannan matar da hau wannan wakar ta Safara’u kwana chasain kuma rawar da tayi rawar iskanci tayi dumin mutane da yawa sunyi magana Akan wannan wakar a yanzu ga Video ka kalla.

kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka kaga yadda wannan budurwar take iskanci acikin wannan wakar ta Safara’u kwana chasain.

Wannan budurwar ta fito shafin tiktok ne tayi wannan rawar kuma mutane da yawa suna tsinewa wannan budurwar Akan wannan Videon da tayi kuma da alama tana da aure.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button