News

Bidiyon yadda wata mata kafofin ta suka koma na doki bayan ta Aikata babban laifin da bai kamata ba….

Yadda wata maya ta koma doke innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un ikon Allah Baya taba karewa kamar yadda a yanzu haka wannan yayi matukar girgiza duniya.

A yanzu aka Fara wallafa Wani Videon a shafin sada zumun’ta Inda wata mata kafarta ta kuma ta doke Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin ganin wanna video.

Duk wanda ya kalli video nan sai yayi mamaki matuka domin wannan mata allah yayi halinta a kafarta a yanzu haka dai ga wannan Videon ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda mutane da yawa suka tsaya Akan wannan mata domin sunga abin mamakin da Basu taba gani ba.

Muna fatan Allah ya kara tsare gaba kuma allah ya bawa wannan mata lafiya kafarta ta dawo dede kamar yadda take a da.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button