News

Bidiyon yadda amarya take gutsu da angon ta a wajan dina a bainar Jama’a duniya tazo karshe..

Yadda amrya take yiwa angon ta abinda bai daceba a wajan dina kamar yadda a yanzu haka wannan Videon yayi muni sosai kuma mutane da yawa Basuji dadin wannan video.

A yanzu Wani video ya bayyana na wata amarya da angon ta Suna Wani Abu wanda bai dace ba domin mutane da yawa sun tsinewa wannan amaryar da ita da angon ta.

Wannan Video da zamu zaka muku idan ka kalla zakaga yadda amarya take yiwa angon ta barbara kuma a wajan dila a gaban mutane Inda a yanzu haka ga Cikakken video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video kaga yadda wannan amarya take abinda bai daceba da wannan angon nata kuma Duk musulmai ne.

A matsayin su na musulmai bai kamata ace suringa wannan abun ba domin allah ya hana Duk da cewa ita zai aura amma kuma ai bai aure ta ba haka ya sabawa adinin musulinci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button