News

Tabbijam Kalli abinda Safara’u ta Aikata a hotel ya kamata a dauki mataki Akan wannan Videon.

Yanzu Yanzu Safara’u kwana chasain ta kara aikita abinda ya Jawo mata Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka tayi Wani videon a hotel wanda yayi matukar girgiza jaruman kannywood.

A yanzu maganar da muke muku Safara’u kwana chasain tabar masana’antar kannywood kuma tace babu abinda zaisa ta dawo harkar film kamar yadda a yanzu ta kuma waka.

Mutane Suna cewa bai gamata ace anbar Safara’u tayi abinda take soba domin a yanzu haka ya kamata manyan jarumai acikin masana’antar kannywood suyi mata magana Akan irin abinda take aikita wa.

Jaruman kannywood da yawa a yanzu haka sun yiwa Safara’u kwana chasain magana Akan abubuwan data take aikita domin zata bata musu Suna kuma zata Jawo musu Zagi a duniya.

Tijjani asasen yayi magana Akan cewa ya kamata a dawo da Safara’u Cikin masana’antar kannywood domin Sanadiyar korar tane yasa da Fara aikita irin wadannan abubuwan.

Kamar yadda a yanzu mutane da yawa Suna goyan bayan ta Akan sana’ar wakar data koma domin sunce da film da waka Duk daya ne kuma dai dole a yanzu tana Cikin masana’antar kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button