Saura sati daya Biki ummi rahab da Lilin baba an saki Wani video ta a hotel babu riga tabbijam Lilin baba ya..
Innalillahi kafin auren Ummi Rahab yanzu Yanzu an saki Wani video ta a hotel kamar yadda mutane da yawa Suna cewa makiyan tane suka saki Wannan Video.
A yanzu haka Wani video Ummi Rahab a hotel ya karade social media Inda a yanzu haka kuma a yanzu haka an kisa auren Ummi Rahab Da Lilin baba a wannan watan da muke ciki za ayi Bikin nata.
Sai kuma a yanzu aka saki Wannan Video a hotel tana abinda bai daceba kuma a yanzu haka ana cewa Lilin baba zai fada auren Ummi Rahab din Akan wanna video.
A Sanadiyar wannan Videon a yanzu haka ana cewa Lilin baba yace bazai aure ummi rahab amma kuma shida a yanzu Lilin baba yace ba zai fasa auren Ummi Rahab Akan wannan Videon.
Kuma Lilin baba ya kara da cewa babu abinda zai sa a Fasa wanna aure domin dan mutane sun sake wannan Videon ba zaisa a Fasa wanna auren ba kuma saura sati daya Biki.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com