News

Kaddar ce Innalillahi malamin islamiya Ya yiwa Dalibar sa fyade Wannan Video Yayi Mune..

Yanzu Yanzu Wani malami islamiya ya yiwa Dalibar sa fyade innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un kai duniya ina zakije da mune wannan rashin adalcin yayi yawa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ana samun irin wadannan laifin ga malaman makaranta sai kaga Suna lalata da daliba sa kuma kananun yara wadan da Basu wuce shekara 13 ba.

A yanzu haka wanna mutumin ya kasance malami islamiya Inda a yanzu haka ake Zargin shi da ya yiwa Dalibar sa fyade kuma a yanzu ya Fadi gaskiya Akan Zargin da ake masa.

Iyayen yara su ringa kula da malaman kamaran domin wasu kawai Suna bude makaranta dan su yiwa yaya fyade su lalata musu Rayuwa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button