News

Innalillahi sun Shiga gidan ta sunyi mata yankan rago kuma tana da ciki a jikinta wannan rashin imanin yayi yawa.

Innalillahi sun Shiga gidan ta sunyi mara yan kan rago kuma tana da ciki a jikinta Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un wannan rashin imanin yayi yawa gaskiya.

A yanzu yanzu muke Samun Wani labari wasu bata gari sun Shiga gidan wata mata sunyi mata yan kan rago kuma tana da juna biyu a jikin ta innalillahi kai Jama’a.

Gaskiya wannan rashin imanin yayi yawa domin ya kamata dauki mataki Akan wadan mutanan da suka Aikata wannan mummuna al’amarin Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

kamar yadda ka saurari wannan Videon kaji abinda su kaiwa wannan matar sunyi mata yankan rago kuma sun kashe ta tana da juna biyu a jikin ta.

Gaskiya duniya tazo karshe wannan wanna irin rashin imani ne domin Duk wanda ya aikata wannan abun gaskiya bashi da imani domin da yana da imani zaiji tausayin yaron da yake jikin ta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button