Bidiyon yadda wata budurwa yar tiktok tana wakar Safara’u kirjin ta a waje bata jin kunyar kowa..
Kai Jama’a Kalli yadda wata yar tiktok take rawar wakar Safara’u kwana chasain kamar yadda ta Fitar da Wani Abu Ajikin ta.
Wannan Video Yayi matukar Muni sosai domin bai kamata ace tana budurwa ta ringa irin wannan Videon ba bata tsoron kada ya’yan ta su tashi sugani.
Duk yan matan tiktok sun lalace kuma mutane da yawa Suna cewa ya kamata a rufe wannan shafin na tiktok domin ana abinda bai daceba a acikin wannan shafin na tiktok.
A yanzu wannan budurwar ta fito koh kunya Bataji tana rawa kuma babu kayan arziki Ajikin ta dan hakane yasa mutane suke cewa a rufe wannan shafin ba tiktok.
Domin ana abinda bai daceba ba acikin wannan Kungiyar kuma masa da mata ba iya mata ba kawai ake wannan abun ba muna fatan allah ya kawo Sauki acikin wannan duniya.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com