Career

Bidiyon Safara’u a hotel ta Tafka abun Mamaki acikin daki tabbijam Kalli abun Mamaki…

Yanzu Yanzu Safara’u ta tafta abun kunya Hotel kamar yadda a yanzu mutane da yawa sunyi mamakin wannan Videon da Safara’u kwana chasain tayi.

Kamar yadda ka sani a yanzu haka dai Safara’u kwana chasain ta kasance Shaharariyar jaruma a masana’antar kannywood a kwanakin baya domin a yanzu haka tana da masoya.

Amma kuma a yanzu haka tace tabar sana’ar film kuma ta daina amsa Sunan Safara’u kwana chasain domin a yanzu haka ta kuma waka ita da 442 a yanzu haka tayi Wani videon a hotel.

Wannan Video na Safara’u kwana chasain mutane da yawa Suna zagin ta Domin a matsayin ta na ya mace bai kamata tayi wannan Videon ba Amma kuma tayi.

Jaruman kannywood da yawa Suna maya magana Akan wannan abunda take domin bai kamata hakane yasa a yanzu wasu daga cikin jaruman kannywood Suna cewa a dawo da kannywood.

Koda zata dena wanna wakar da ta keh amma kuma ita Safara’u a yanzu tace babu abinda zaisa ta kuma masana’antar kannywood tinda korar rashin mutunci sukai mata.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button