News

Wakar Auren Ummi Rahab Da Lilin baba Nazifi Asnanic Ya Sabuwar Wakar Nasu Yanzu Yanzu..

Wakar Auren Ummi Rahab Da Lilin baba wadda nazifi asnanic yayi Musu yanzu haka kamar yadda a yanzu haka sunyi farin ciki da wannan wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka auren Ummi Rahab Da Lilin baba ya kusa Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan Auren domin abun farin ciki ne.

Jaruman kannywood da yawa Suna cewa wannan auren na Lilin baba da ummi rahab zaiyi matukar girgiza kannywood domin acikin yan film babu wanda Lilin baba bai zauna dashi lafiya ba.

Wannan wakar da nazifi asnanic ya yiwa Lilin baba da ummi rahab a yanzu haka ta karade duniya kuma nazifi asnanic yace saima ranar Bikin zasuyi rawa kamar bazasu tajiba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button