News

Ni yar izalace Safara’u taci mutunci sheikh Isah ali Pantami da sheikh Nura Khalil yanzu Yanzu..

Ni yar izalace yanzu Yanzu Safara’u tayi Wani videon Cikin Fushi tana Bayani Akan cewa ita yar izalace kamar yadda a yanzu haka manyan malamai sunyi Zazzafan Martani Akan ta.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u ta kasance Shaharariyar mawaki acikin duniya domin a yanzu haka tabar masana’antar kannywood itama da kanta ta fabi hakan.

Jaruman kannywood da yawa sunyi magana Akan Safara’u a yanzu domin Suna cewa bai kamata ta koma sana’ar waka ba domin ita macece a yanzu haka dai suma malamai sunyi magana Akan Safara’u kwana chasain.

Idan bazaka manta ba an kori Safara’u daga cikin masana’antar kannywood Akan Wani Abu data ai’kata wanda mutane da yawa sunyi magana a Lokacin da aka korita.

Amma kuma babu wanda yasan Dalilin da yasa aka korita amma kuma wasu mutane da yawa sun san Dalilin domin idan mutum yana hawa social media doli yasan Dalilin da aka korita.

A yanzu haka dai kaji abinda Safara’u Kwana chasa’in race a yanzu haka ta dena amfani da wannan Sunan domin Duk abinda ta samu acikin masana’antar kannywood tana nema ta barshi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button