Naziru Sarkin Waka Ya Siyawa Fatee Solow Sabuwar Mota matan kannywood sun girgiza da motar..
Sabuwar motar fatee solo kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna tinanin cewa Naziru Sarkin Waka ne ya Siya maya wanna motar.
A yanzu haka Wani Sabon video ya bayyana a social media kamar yadda akaga Fati solo ta Shiga Cikin wata mota tana murna kuma tana nuna alamar cewa wannan motar ta tace.
Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa Naziru Sarkin Waka shine ya Bawa fatee solo wannan motar domin bata da kudin da zata siyi wanna motar a yanzu haka ga karin Bayani Akan Wannan Labarin ka kalli wannan Video.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji abinda ya faru da Fati solo kuma a yanzu haka kowa yana cewa Naziru Sarkin Waka ne ya bata wannan motar amma kuma har yanzu Fati solo bata Fadi wanda ya bata wannan motar ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com