News

Kalli Yadda Safara’u ta Tomawa Ali Nuhu Asiri Ashe Dama Haka ake da mata kafin a Sakasu a Film..

Yanzu Yanzu anyi Hira Da Safara’u kwana chasain ta fada kwai akan jaruman kannywood kamar yadda a yanzu haka ga bidiyon hirar da akayi da ita ka kalla.

Idan baza ka manta ba a kwanakin baya aka kori Safara’u kwana chasain daga cikin Shirin Kwana chasa’in a Sanadiyar Wani video ta daya fita mutane da yawa sunyi magana a Lokacin.

Domin babu wanda yasan Dalilin da yasa aka cire ta kawai Gani akayi babu ita acikin Shirin hakane yasa mutane da yawa sukace sun daina kallan Shirin na Kwana chasa’in.

A yanzu haka kuma bayan an koreta daga cikin masana’antar kannywood ta kuma sana’ar waka kamar yadda a yanzu haka anyi Hira da ita kuma ta fasa kawai Inda a yanzu haka ga hirar ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan hirar kaji abinda Safara’u Kwana chasa’in ta fada kuma tace a yanzu haka babu abinda zaisa ta dawo Cikin masana’antar kannywood.

A yanzu haka wannan wakar data kuma tanaci gaba da samun masoya domin a yanzu haka tana da tarun masoya wanda itama kanta bata san iya adadin suba.

Amma kuma mutane da yawa Suna cewa Rayuwar ta zata lalace a sana’ar wakar da ta kuma mutane da yawa Suna cewa ta dawo Cikin masana’antar kannywood domin waka bata dace da ita ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button