Innalillahi An Gano Wani gida da ake ginawa da takardun al’kur’ani gaskiya duniya tazo karshe…
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzunan an kama Wani yana jini da al’kur’ani a kano kamar yadda a yanzu haka asirin sa ya tunu.
Kai duniya ina zakije da mune wannan rashin tsoran allah yayi yawa gaskiya wannan mutumin ya kamata ace an dauki Babban mataki Akan sa domin bai kamata ace an barshi a rayeba.
Wannan mutumin ya kasance yaje bayan gari yana gini kuma wadan da suke masa aikin ginin suma kansu Basu san da kur ani suke wanna ginin ba kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.
A yanzu ka saurari wannan kuna kaji yadda wanna mutumin ya bada labarin yadda suke gudanar da wannan aikin kuma Inda a yanzu haka ya Shiga hannun jami’an Tsaro.
Mutane da yawa Suna magana Akan cewa indai ba a hukunta wannan mutumin ba gaskiya babu anfanin jame’yan Tsaro a wannan kasar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai Al’barka Digitalskil.com