News

Hamisu Breaker Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzunan Muke Samun Wannan Labarin..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu aka Fara Watsa labarin cewa allah ya yiwa shahararan mawaki kannywood rasuwa wato Hamisu Breaker.

A yanzu haka Wani labari ya karade social media labarin Hamisu Breaker yayi hatsari acikin mota kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna karyata wannan labarin wasu kuma Suna gas Karawa.

Mutane da yawa Suna cewa Hamisu Breaker yana nan a raye babu abinda ya faru dashi kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani akai wannan labarin na mutuwar Hamisu Breaker.

Idan bazaka manta ba ba wannan ne karo na farko ba da akace Hamisu Breaker ya rasu wannan shine wajan na uku kamar yadda mutane da yawa Suna korafi Akan irin wannan labarin.

Dama Duk wanda ya shahara acikin masana’antar kannywood dole sai anyi masa wannan kazafin ance ya mutu kuma al’halin Bai mutuba.

Shima Hamisu Breaker a yanzu akai masa wannan sharrin kuma al’halin Bai mutuba a yanzu haka idan ana lissafin manyan mawaka a acikin masana’antar kannywood.

Dole a saka Hamisu Breaker aciki kuma Zaizo a matsayin na farko kona biyu domin a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa a duniya kuma yana da tarun masoya a duniya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button