News

Ado Gwanja Yayi kuka da ida nuwansa bayan Rabuwar sa da Matarsa maimuna yaga duniya..

Ado Gwanja Yayi kukan rashin Matarsa maimuna bayan sun rabu kamar yadda a yanzu haka mutane da sunyi mamakin wannan kukan na ado gwanja.

Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya ado gwanja ya saki Matarsa wato maimuna kamar yadda wannan labarin ya karade social media kuma mutane da yawa Basuji dadin wannan Rabuwar ba.

A Lokacin da ado gwanja yayi aure mutane da yawa Suna cewa ba zai iya rike Matarsa ba domin ya kasance mawaki Daman Anyiwa jaruman kannywood wannan shedar.

Bayan Rabuwar Auren maimuna da Ado Gwanja mutane da yawa Suna son Susan Dalilin Dayasa suka rabu amma kuma ado gwanja bai Fadi Dalilin Rabuwar tasu ba kamar yadda anyi Hira Dashi bai Fadi kumai ba.

Mutane da yawa Basuji dadin wannan Rabuwar ba ta ado gwanja da maimuna domin ado gwanja yana matukar son maimunar a Lokacin da ya aure ta babu wanda ya taba tinanin cewa zasu rabu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button