News

Innaliliahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzunan Aisha najamu Izzar so tana ciki Wani Hali…

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu muka Samu Wani labari Akan cewa aisha najamu izzar so tana tana Cikin Wani mawuyacin Hali kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani.

Kamar yadda ka sani dai aisha najamu izzar so ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tana daya daga Cikin matan kannywood masu Suna a duniya.

Acikin Sirri izzar so kasan cewa aisha najamu izzar so itace babbar jaruma kuma tana amsa Sunan hajiya nafisa kamar yadda a yanzu haka akace ta mutu Inda a yanzu haka ga Wani video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai Akan wannan labarin da ake ya daya na cewa ta mutu kuma al’halin babu abinda ya same ta kawai labarin karyane.

Idan baza ka manta ba ba wannan ne karo na farko ba da kace ta mutu haka zalika jaruman kannywood da dama suma ance sun mutu kuma Basu mutu ba kamar irin su.

JAMILA NAGUDU
LAWAN AHAMAD
ALI NUHU
ADAM A ZANGO
HADIZA GABON

Wadan jerin jaruman Duk babu wanda ba ace ya mutuba kuma Basu mutuba muna fatan allah yasa muyi karshe me kyau.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button