News

Bidiyon Yadda Nafisat Abdullahi Take wanka a bainar Jama’a a swimming pool ya Bawa matan kannywood Mamaki..

Yanzu Yanzu Wani video jaruma nafisat abdullahi ya bayya tana wanka kamar yadda wannan Videon yayi matukar girgiza matan kannywood.

Kamar yadda ka sani dai nafisat abdullahi ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tana da tarun masoya a duniya wanda ana zatan Tafi koh wace jaruma kyau da kuma masoya.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla kaga yadda mutane sukai magana Akan wannan Videon da aka saki kuma mutane da yawa Suna cewa yayi muni sosai a yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video har karshe kaji yadda mutane suke magana domin babu wanda ya taba tinanin cewa zata Aikata wannan abun.

Mutane da yawa Suna magana akan cewa Duk masana’antar kannywood babu macen da takai nafisat abdullahi yawun masoya a duniya.

Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa Suna san kallan film din nafisat abdullahi a yanzu haka wannan Videon yana yawu a social media muna fatan allah ya shiryi matan kannywood dama wadan da ba matan kannywood ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button