News

Bidiyon yadda Jarumar kannywood Hannatu Bashir Take Abinda bai daceba ya bayyana yanzu…

Yanzu Yanzu An saki Wani video hannatu bashir kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wannan Videon daya bayyana.

Kamar yadda ka sani dai mutane da yawa Suna cewa hannatu bashir tana daya daga Cikin jaruman kannywood wadan da suke da tarbiya domin a yanzu haka mutane da yawa Suna kaunar kallan film din ta.

Idan bazaka manta ba hannatu bashir ta kasance Shaharariyar jaruma a masana’antar kannywood kuma tana da tarun masoya a duniya wanda itama bata san iya adadin masoyan nata ba.

A yanzu haka dai ga wanna video ka kalla kaga abinda hannatu bashir tayi domin mutane da yawa sunyi mamakin wannan abun ga Cikakken video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda hannatu bashir ta fada kamar yadda tace Duk wanda yake cewa yar film baza ta Shiga al’janna ba kawai jinsa take.

Idan bazaka manta ba mutane da yawa Suna cewa yan film yan’iskane kuma Bazasu Shiga al’janna ba hakane yasa take ai mukullin al’janna ba a hannun mutum yake ba.

Da zai ce yan matan kannywood baza su Shiga al’janna ba kuma tace ita tana aikata abun al’kairi dan haka babu abinda zai hanata Shiga al’janna.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button