News

Bazai Yuwuba Sabuwar Rigima Ta Barke Bayan Gama Zabe Shugaban Kasar Muhammadu Buhari…

Yanzu Yanzu rigima ta barke Akan yadda akaga shugaban kasa muhammadu Buhari ya goyi bayan Bola Tinubu bayan yace zabe al’halin kuma osinbajo shine babban na hannun damansa.

A yanzu haka Maganar da muke muku mutane da yawa Suna sa ran cewa Bola Tinubu zai Zama shugaban kasa a Nigeria domin a yanzu haka mutane da yawa sun goyi bayan sa.

Shugaban Kasa muhammadu Buhari ya taya Bola Tinubu murna Akan wannan Nasarar daya Samu amma kuma a yanzu haka Wani video ya bayyana Akan abinda ya faru bayan cin Zaben Bola Tinubu.

Kamar yadda ka sani da a yanzu haka mutane ukune suke neman shugaban kasa a Nigeria atiku abubakar da kuma rabi’u musa Kwankwaso.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa Kwankwaso shine wanda zai lashe wannan Zaben na shugaban kasa domin a yanzu yafi kowa yawan masoya a duniya.

Idan baza ka manta ba a Jam’iyar APC Bola Tinubu shine ya Samu Nasara a kuma Jam’iyar PDP atiku abubakar shine ya Samu Nasara a kuma Jam’iyar NNPP Kwankwaso shine ya Samu Nasara.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button