News

Auren Rahama Sadau Da Aminu shariff Momo Acikin Sirri Kannywood ta Girgiza da wannan Auren.

Auren Rahama Sadau da Aminu shariff momo acikin Sirri kamar yadda a yanzu haka Asiri Yatonu akai mutane da yawa sunyi mamakin hakane.

Babbar magana a yanzu haka Wasu hotunan Rahama Sadau da Aminu shariff momo ya Fara yawo a social media wanda Duk wanda ya Kalli wannan huton zaiga kamar amarya da ango ne.

Mutane da yawa Suna cewa Rahama Sadau tayi auren Sirri ne babu wanda ya sani kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani akai Inda a yanzu haka munyi binciki akan wanna labarin na auren Rahama Sadau da Aminu shariff momo.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji gaskiya magana akai domin a yanzu haka kasan gaskiya Akan wannan zancen Rahama Sadau ba tayi auren Sirri ba kawai mutane ne suke watsawa.

A yanzu haka mutane da yawa sunce dama sunyi mamakin ganin yadda akace Rahama Sadau tayi aure wasu Suna cewa Rahama Sadau baza ta taba yin aure ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button