News

2023: Akwai Rikici A Tsakanin Atiku Abubakar Da Kuma Kwankwaso Da Bola Tinubu A Zaben Shugaban Kasar Nigeria.

Akwai Rikici a Zaben shugaban Kasar nigeria domin a yanzu haka mutane ukune suka neman wannan takara amma kuma mutane da yawa Suna cewa atiku abubakar Shene zai Zama shugaban kasa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ana ta cece Kuce Akan wanda ya kamata ya Zama shugaban kasa a Nigeria kamar yadda wasu suke cewa babu wanda yafi da cewa ya Zama shugaban kasa face atiku abubakar.

Wasu kuma daga cikin masoyan rabi’u musa Kwankwaso Suna cewa babu wanda yafi da cewa da shugaban Kasar nigeria kamar Kwankwaso domin zai rike kasa ta zauna lafiya.

A yanzu haka dai kamar yadda muka fada muku wasu Suna cewa idan atiku abubakar ya Zama shugaban kasar nageria babu wanda zai ringa kukan talauci kamar yadda a yanzu haka akeyi.

Haka zalika wasu Suna korafi Akan cewa bai kamata a zabi Bola Tinubu ba a matsayin shugaban kasar domin abinda muhammadu Buhari yayi shima haka zaiyi.

Wanna Dalilin ne yasa wasu suke cewa Duk Cikin mutane ukun nan babu wanda yafi da cewa da shugaban kasa kamar rabi’u musa Kwankwaso.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button