News

Yanzu Bola Tinubu Ya Lashe Zaben Primary Election Inda Ya Samu Nasara Akan Osinbajo…

Yanzu Yanzu Bola Tinubu ya lashe zaben Fitar da gwani a jam’iyar APC kamar yadda a yanzu haka shugaban kasa muhammadu Buhari ya tashi murna Akan Nasarar daya Samu.

Kamar yadda ka sani dai a yau kayi zabe Inda Bola Tinubu ya kayar da osinbajo kuma a yanzu mutane da yawa sunyi mamakin da ganin hakan kuma mutane Suna cewa osinbajo yafi Bola Tinubu yawan mabiya.

A yanzu haka dai ga video yadda aka gudanar da wannan zaben Fitar da gwani zakaga yadda osinbajo ya Shiga Wani Hali a Lokacin da aka Fadi cewa tunubu yaci zabe.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka dai kaji yadda ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan nasara Bola Tinubu ya Samu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button