Innalillahi Kafin Mutuwar sheikh Jafar Kunji Yadda Ya Tona Asiri Bola Tinubu Kan Kashe Musulmai..
Innalillahi Kafin Mutuwar sheikh jafar kunji yadda yatona asirin Bola Tinubu Akan yadda Yake kashe musulmai yan arewa.
Kamar yadda ka sani dai a yau aka sanar da cewa Bola Tinubu ya lashe Gasar primary election a jam’iyar APC kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da kuma Suna sa ran cewa shine zaici zane ana gaba.
A yanzu haka aka tono Wani tsohon video babban malami wato Sheikh jafar Akan abinda ya fada Akan Bola Tinubu kafin ya rasu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna Fara tsorata dashi.
Mutane da yawa da sukaji wannan maganar ta Sheikh jafar sai sukayi dana sanin zaban Bola Tinubu a wannan zaban da akayi a yanzu haka dai ga wannan Videon ka kalla kaji karin Bayani akai.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu kaji yadda sheikh jafar ya Fadi wasu abubuwa Akan Bola Tinubu kuma wannan maganar gaskiya yake fada ba karya ba.
A yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan Videon aka bankado Domin bana yanzu bane kuma a yanzu haka gaskiya ya fada domin Duk abinda kaji yace gaskiya ya fada ba karya ba.
Muna fatan wanna ya Zama Gargadi ga mutane Akan wanda ya kamata su zaba Domin a yanzu haka wasu Suna tinanin Bola Tinubu zaiyi adalci idan yahau wannan takara.
Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com