Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raju’un ALLAH ka Tsaremu Da Shiga Kungiyoyin AsiriInna Lillahi wa'inna Ilaihi Raju'un

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raju’un 😭

ALLAH Ya yiwa wani dan saurayi Rasuwa Sanadiyar Mummunar Saranda Akayi Masa Ajikinsa Baki Daya hakan Ya faru ne Ranar (Laraba 2-2-2022) Karfe 9:00pm A Garin Lafia (Nasarawa State) Wadata Kusa DA Ungwar Jaba, A Lafia.

Har Yanzu dai Ba’akama Wadanda Sukayi Wannan Aika-aika Ba ALLAH Ka karemu DA Irin Wadannan Kungiyoyi 🤲🏻

Source: @sarkiloaded 👑

https://www.instagram.com/tv/CZgwbi0Fds8/?utm_medium=copy_link

 

Kuyi Comment DA Ra’ayoyinku

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*