Subhanallah Moto Ya Kone Kurmus (Watch Video)Subhanalla Moto Ya Kone Kurmus

Subhanalla Moto Ya Kone Ku Kalli Wannan Bidiyo Mp4 Download 

Wannan Qaramin Bidiyo Neh Na Wani Moto Wanda Ya Kone Babu Batareda Wani Abu Ya Taba motonba Kunga Ikon ALLAH Babu Yanda Bayayi Toh ALLAH Yaqara Tsaremu Da Idaniyarsa Wanda Baya Barci 👇🏻

Wannan Hatsari Ya Faru Neh A Garin Lafia (Nasarawa State) Ranar Talata 25-1-2022 Karfe 4:00pm

ku Kalli Kadan Daga Cikin Wannan Bidiyoyin.

Kuyi Comment Da Adduoinku

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*