Gobara Takama A Sabon Garejin Garin Lafian Bare Bari
Gobarar Wuta Ta kama motochi Dakuma Shaguna Wadanda Suke Wajen, wannan gobara ta faru neh a jihar nasarawa wanda ankai tsawon awanni Biyu Amma wuta bai mutuba A Garin Lafia Cikin Sabon Gareji.
Ku kalli kadan daga cikin daukanda mutane su kayi video here 👇🏻
Alhamdulillah A Wannan Gobara Babu Wani wanda Ya Mutu.
ALLAH Ya tsaremu da sharrin wuta sannan duk wadanda sukayi asarar dukiya ALLAH Ka Mayarmusu da sabon arziki
Kuyi Comment Da Ra’ayoyinku
Leave a Reply