Illolin Istimna’i Da Kuma Matsalolinda Yake Janyowa Dan Adam Mace Ko NamijiIllolin Istimna'i Da Kuma Matsalolinda Yake Janyowa Dan Adam Mace Ko Namiji

Illolin Istimna’i DA Kuma Matsalolinda Yake Janyowa Dan Adam Mace Ko Namiji 

Wadannan Kadan Daga Cikin Illolinda Istimna’i Yake jan yowa rayuwar dan adam dakuma lafiyansa. Inkasan katabayin istimna’i to ka karanta wannan 👇🏻

WASA DA AL’AURA, ISTIMNA’I (MASTURBATION) ZINAR HANNU

Indai kasan ka taɓa yin wasa da AZZAKARINKA👃👋 wato ISTIMNA’I ko masturbation, koda ka kai shekaru da dama da dainawa, to lanlai ka karanta wannan post ɗin.
بسم اللہ الرحمن الرحیم۔ الصلاة والصلام علی النبی الکریم
السلام علیکم و رحمة اللہ م برکاتہ
💥Istimna’i ko Masturbation aturance shine: Wasa
da al’aura, har a samu fitar maniyyi. Wannan yana nufin yin amfani da tafin hannu ko ɗanyatsa da nufin samun gamsuwar jima’i. Wasa da Al’aura ga maza, sukan yi amfani da Sabulu ko Mai ko wani abu mai yauƙi da santsi ta hanyar mulmula Azzakarinsu har su biya bukatar su. Amma mata, suna amfani da yatsa ko kyandir ko wani abunda za su tura cikin gabansu, har su biya bukatar su.

Yin wannan ɗabi’a yana gadar da tarin matsaloli ga rayuwar mutum, tayanda yake kassara jijiyoyin
gaban namiji kai harma da ƘWAƘWALWA. Koda kayi shekaru da dainawa waɗannan matsaloli sai sun riskeka.

CUTUTTUKAN DA ISTIMNA’I KE HAIFARWA
Bincike ya tabbatar da cewa; istimna’i yana haifar da matsaloli ga lafiya ɗan Adam kamar haka:

1.Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata.

2.Yana kumbura mataina

3. Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi.

4. Yana sa jin zafin fitar fitsari.

5. Yana rage qarfin namiji da mace wajan saduwa.

6.Yana sa kankancewar gaba.

7.Yana sa saurin fitar maniyyi.

8. Yana sa tsinkewar maniyyi.

9. Yana haddasa ciwan daji.

10. Yana jawo aljanu.

11. Yana kawo ciwon ƙashin baya.

12. Yana hana haihuwa.

13. Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani.

14. Yana rage kaifin kwakwalwa.

15. Yana rage kaifin gani.

16, Yana sa karkarwar jiki.

17. Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya.

18. Yana kawo ƙaramar hauka da bukatar kadaici.

19. Yana sa yawan mantuwa.

20. Yana bude farjin mace. Dadai sauransu.

Yawanci waɗannan matsaloli basa bayyana sai bayan mutum yayi aure, wanima sai yayi shekaru da dainawa, sannan wasu daga cikin waɗannan matsalolin zasu fara bayyana.

YADDA MUTUM ZAI MAGANCE MATSALOLIN DA ISTIMNA’I KE JANYOWA DA KANSA.

*Garin Albagunaj.
*Garin Zaitun.
*Garin Ganyen turare.
*Garin Girfa
*Garin Qurin jal
*Garin Ɗaɗɗoya
*Garin Na’ana’a
*Citta, kaninfari, Masoro.
A dake waɗannan kayayyaki sannan a dinga shan cokali daya da safe daya da yamma, a tafashasshen ruwan shayi ba madara.

Wannan haɗin shima yana taimakawa ƙwarai da gaske wajen magance matsalolin da Istimna’i ke janyowa.

Saiwar Sanya.
Saiwar Zogale
Saiwar Sabara.
Saiwar Garafuni
Saiwar Malga
Saiwar Bini da zugu
Saiwar Darbejiya (kaɗan)
Saiwar Zurman (kaɗan)

A haɗa waɗannan saiwoyin a tukunya a tafasa da mangul ariqa shan kofi dai dai, sau uku a rana.

Ga wanda yake son ingantaccen maganin matsalolin ISTIMNA’I ko wane irine, to akwai mu da haɗaɗɗen maganin duka ɗaya. wannan magani cikin ikon ALLAH, yana dawowa da mutum cikakkiyar lafiyarsa, kamar bai taɓa samun wata matsala ba. Ga mai bukatar warkewa daga dukkan nau’ikan ciwukan istimna’i to yayi amfani da wannan maganin za’a samu lafiya da ikon Allah.

Me buƙatar Maganin se Ya tuntube mu a messege Inbox ko kuma WhatsApp ko Ya kiramu kai tsaye a Waɗannan Nambobi

Dakta Waraka
08067323407
08167033767

Whatsapp:
👇👇👇👇👇👇👇👇
WhatsApp Chat

Waraka Tradomedicals
Address: T04, Tukur Plaza, Ibrahim Aliyu Byepass, Dutse, Jigawa State.

Wannan Shine Cikakken Bayaninda Zamu Iya Bayar Gameda Matsalolinda Istimna’i Ke Janyowa Rayuwar Dan Adam Mace Ko Namiji

Muna tura magani Kowacce Jiha a Fadin Kasarnan da kasashen waje idan an Saya.

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*